Jump to content

Bakan gizo

Daga Wiktionary
Bakan-gizo

Bakan-gizo wani tsarin kaloli ne dake fitowa a sararin samaniya. a al'adance, hausawa sun yarda cewa shi ke hana ruwan sama saukowa. a kimiyyance kuma tsari ne na sararin samaniya dake faruwa a sanadiyyar haɗuwa ko wanzuwar haske a samaniya.[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. What Are Rainbows?". www.timeanddate.com. Retrieved 2021-11-11.