Jump to content

Bakar-magana

Daga Wiktionary

Baƙar-magana Samfuri:errorSamfuri:Category handler ya kasance wani kalmace da take nufin akasin amsar da zaka bayar ga wanda yama tambayan[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Snide

Misalai

[gyarawa]
  • Tambaya: ya naga kana tafiya ne.
  • Amsa: jan ciki kake so nayi kenan.

Manazarta

[gyarawa]