Jump to content

Bakwai

Daga Wiktionary

Bakwai ɗaya ce daga cikin jerin lambobin da ake am]n ƙirga ko lissafi. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Farillan alwala guda bakwai ne
  • Kwanakin sati guda bakwai ne.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,245