Jump to content

Balaraba

Daga Wiktionary

Balaraba Wannan kalmar tana nufin sunan macen da aka haifa ranar Laraba

Misali

[gyarawa]
  • Wai shin balaraba tana son zuwa wajen nan kuwa
  • Gaskiya balaraban nan tana da mutunci

Manazarta

[gyarawa]