Jump to content

Baligi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Baligi About this soundBaligi wannan kalmar na nufin mutum mace ko namiji wanda ya kai matakin fara fidda maniyi ko Kuma Wanda shari'a a tahau Kansa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu baligi ne doka ta hau kanshi.
  • Haraji ta zama wajibi ga duk baligi a doka.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Adult

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,3