Jump to content

Ballewa

Daga Wiktionary

Ɓallewa Samfuri:errorSamfuri:Category handler ta kasance Kalmace da yake nufin ɓalle abu kaman ɓalle ƙofa, ɓalle mabuɗi da dai sauran su[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dam na ballewa a hankali.
  • Arewacin Bauchi na neman ballewa daga Jihar Bauchi.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Snapping

Manazarta

[gyarawa]