Bammi

Daga Wiktionary
Kwalaben Bammi

Bammi About this soundBammi  Wani Sina darin ruwa ne da ke sanya maye ana samar dashi daga bishiyar inabi ko ruwan ya'yan itace.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ya sha bammi yayi tatur.
  • Kwalban ruwan bammi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,211