Bandaki

Banɗaki Banɗaki (help·info) Ẹda turanci (Toilet), Wato waje da aka keɓe domin kashi da fitsari a gida ko wajen haɗuwan magana.[1]
Misalai[gyarawa]
- Ta ruga zuwa banɗaki
- Yaje banɗaki wanka
- Banɗakin gamagari
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,192