Jump to content

Bandeji

Daga Wiktionary
An daure ma wani kafa da bandeji

Hausa

[gyarawa]

Bandeji About this soundBandeji  Wani farin ƙyalle ne da ake amfani dashi wajen rufe ciwo ko daure ciwo.[1]About this soundBandeji 

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yaji ciwo an daure mai da bandeji

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12