Bangö

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bangö nau’in kayan kidan hausawa ne wanda ake yi da itace da nake da tsarkiya da kuma mangyada. Akan yi huda jikin gangangar inda za’a rika zuba mangyada don ta kara taushi. Hausawa kanyi amfani da bango ne wajen kidan wasannin dandali.[1]

Manazarta[gyarawa]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.