Banga

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Banga wani kayan kida ne da hausawa kanyi da gwangwani ko itace a fafe gefe guda sai a rufeshi da tantani ko samfara ana kadawa. Ana rataya banga a kafada ana kada ta da hannu. Hausawa na amfani da banga wajen kidan fada, ko bikin aure ko kuma radin suna a fada.[1]


Manazarta[gyarawa]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.