Jump to content

Bante

Daga Wiktionary


Bante ƙyalle ne wanda hausawa ke amfani dashi a zamanin baya a loƙacin da aka kai Amarya gidan mijinta za'a kawo farin ƙyalle a shimfida bisa gadon amarya domin tabbatar da amarya sabuwa ce ko wani ya taɓa kwanciya da ita.

Misalai[gyarawa]

  • Amaryar gidan su lado, ance baya kawo bante ba.

Manazarta[gyarawa]

[1]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,162