Jump to content

Banza

Daga Wiktionary

Banza kalmace ta zagi dake nuna rashin kima ko daraja.[1]

Suna jam'i. Banzaye

Misali

[gyarawa]
  • kawai karufemana baki tunda kai bakada amfani,banza kawai.
  • wannan a banza yake beda wani amfani.

ENGLISH

[gyarawa]

Stupid

Manazarta

[gyarawa]