Bar

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Bar barin abu mai mahimmanci danuna ko'inkula.[1]

Misalai[gyarawa]

Misalai[gyarawa]

  • sun 'bar' mayaifiyansu kwata kwata basu kulada ita
  • bazamu 'bar'su hakanan karazube ba

English[gyarawa]

Leave, Abandon

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,1