Bari

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Bari kalma ce da ake amfani da ita wajen hani daga wani abu ko kuma a nuna wani abu da aka rigaya a ka kyale. Haka kuma kalmar (Bari) Tana nufin (Abandon) a yaren Turanci.


Misali[gyarawa]

  • Ka bari sai gobe mu tattauna da kai.
  • Na bari sabo da Allah.

[1]

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 1 ISBN 9 789781691157