Jump to content

Bariki

Daga Wiktionary

Bariki About this soundBariki  mazauni ne na ma'aikatan tsaro, kamar sojoji,ƴan sanda da sauran su.

[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Na ziyarci barikin Sojoji.
  • Wani Dan daba saboda tsabar hauka ya takala soja fada a bariki

Karin Magana

[gyarawa]
  • Bariki babu amana

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,12
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,21