Barka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Barka na nufin nuna farin ciki a kan wani al'amari da ya samu ɗan uwanka mai kyau. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Na yi farin cikin samun kuɗin da Ɗanbala ya yi.
- Na yi farin ciki da na ganta a gidanka wallahi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,208
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,306