Jump to content

Barkatai

Daga Wiktionary

Barkatai shine barin abu cikin rashin tsari ko a wargaje.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yabar kaya a cikin dakinshi barkatai.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,1