Jump to content

Barkonon tsohuwa

Daga Wiktionary
Barkonon tsohuwa ya fashe

Barkonon tsohuwa wani sanadari ne da hukuma suke amfani dashi wajan kwantar da tarzoma kokorar masu tada ƙwayar baya dashi.

Misali

[gyarawa]
  • 'yan sanda sun jefa barkonon tsahuwa alayin.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:tear gas
  • Larabci: غاز مسيل للدموع