Barmushi

Daga Wiktionary

Ɓarmushi Wato baƙin hayaƙi dake turnuƙe waje. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ɓarmushin gobara
  • Wutan kara ta lulluɓe sarari da ɓarmushi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,122