Baro
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]BaroBaro (help·info) Mutane ne ke ƙerashi wajan amfani dashi a wurare da dama kaman kwashen shara, gini, daukan kaya da dai sauransu. [1] [2]
Misali
[gyarawa]- Zan ɗauka hayan baro inje kwasan bola gobe.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,209
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,307