Barzahu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Barzahu ma'ana shine mutum ko dabba yatafi inda bazai taɓa dawowaba.

[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • kazana tamutu bazata taɓa dawowaba
  • mutanan garin gabas duk suntafi summutu wallahi bazasu dawoba.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,81
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,123