Barzami
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Barzami Samfuri:errorSamfuri:Category handler wani ƙaramin jakane da ƴan kasuwa suke amfani dashi domin saka kudi.[1] [2]
- suna jam'i. Barazai
Misalai
[gyarawa]- kai ɗaukomin barzani inbawa musa kuɗinsa.
- na'aje barzani bangansaba kuma da kuɗi aciki.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Purse
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,138
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,215