Jump to content

Basakwkwace

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Basakwace shine mutumin da aka haifa a jahar Sokoto.

Misali

[gyarawa]
  • Shehu kangiwa basakkwace ne.
  • Bello yaba basakkwace ne.
  • Sarkin musulmai na kasar najeriya basakkwace ne.