Jump to content

Bashi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Bashi rance da turanci (Loan). Ma'ana Lamuni akan wani abu, kamar Kuɗi dadai sauransu. [1] [2]

Suna jam'i. Basussuka

Misalai

[gyarawa]
  • Na bada bashin dubu ɗaya.
  • Ana karɓan bashi a banki.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Bashi hanjine yana cikin kowa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,41
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,63