Jump to content

Basira

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Basira About this soundBasira  Na nufin wata baiwa da mutum ke dashi wajen gane abubuwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yafi kowa basira a ajinsu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,184