Bata
Appearance
Ɓata Bata (help·info) Shine abu ya ɓace.[1]
Misalai
[gyarawa]- Takalmi na ya bata a gidan bik
Manazarta
[gyarawa]Bata abinda da ake nufi shine kamar mutun ya lalata wani abu
Misali
[gyarawa]- Yaro ya bata kayansa
Bata abinda da ake nufi shine yin wani umarni da yin wani abu ko kuma kaba wata abu
Misali
[gyarawa]- Ka bata Jakarta
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,102