Jump to content

Batacce

Daga Wiktionary

Ɓatacce ana kiran wanda bashi da hali ko dabi'a mai kyau ɓatacce ko mara kirki sakamakon wani abu da yake aikatawa mara kyau.

Misali[gyarawa]

  • Yana da batacce hali aboye.