Batarai

Daga Wiktionary

Batarai na nufin Jin haushi ko rashin jindadin faruwar wani abu.

Misali[gyarawa]

  • Maganar da likitan ya fadama Aisha ya bata mata rai sosai.