Jump to content

Batiri

Daga Wiktionary
Ƙananan batira

Batiri wani na'ura ne dake ba kayan lantarki wuta.[1]

Suna jam'i. Batira

Misalai

[gyarawa]
  • Batirin motana yayi sanyi
  • Zan siyo batiri a kasuwa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13