Batur
Appearance
Batur wani na'ura ne dake ba kayan lantarki wuta.[1]
- Suna jam'i. Batira
Misalai
[gyarawa]- Batirin motana yayi sanyi
- Zan siyo batiri a kasuwa
- Na batur kirar kasar Korea
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13