Jump to content

Bauta

Daga Wiktionary

Bauta About this soundBauta  na nufin yiwa Allah dukkan abunda ya shar'anta.a wata fassarar kuma tana nufin yiwa wani, wata ko wani abun hidima.