Jump to content

Bawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Bawa Mutune mara ƴanci wanda wani ke mallakansa kuma akan sanya shi aiki ko kuma bada umarni.[1] [2]

Suna jam'i. Bayi.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: servant

Misalai

[gyarawa]
  • Bawa da ubangidanshi a gona.
  • Bawan sarki ya ajiye takalmi.
  • Talle akwai aiki kamar bawa.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Shiru kakeji kamar an aiki Bawa garinsu.
  • Allah gamu gareka, bawan sarki ya rasa doki

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,166