Bawul
Appearance
Bawul Bawul (help·info) Da Turanci (Valve) Ma'ana na'ura da ake sarrafa ruwa ko iska ta bututu. musamman wajen kunnawa da kashewa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Bawul ɗin na'urar iskan gas.
- Sarrafa tayan tirela sai da bawul.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,202