Bayanau

Daga Wiktionary

Bayanau About this soundBayanau.ogg  Wannan na nufin kalma ko kalmomin da ke canza ma'anar siffatau ko aikata. Wannan na nufin yana yin ƙarin bayani game da aikatau a cikin jimla . Wato kenan, wannan kalma, ita ce fitilar da take haskaka aikatau a ganshi a fahimce shi kamar yadda za'a kawo misali a kusa.[1]

Misali[gyarawa]

  • Malama tana tafiya a hankali.
  • A fusace ya zo nan.
  • Shi da yake magana a gigice, ai ba za a fahimci me yake cewa ba.

Manazarta[gyarawa]