Bayani
Appearance
Hausa
[gyarawa]Haraji Furuci (help·info) Kalman Haraji wata hanya ce da gwamnati ke amfani da Ita wajen Samun Kuɗin shiga dan gudanar da aiyukan dasuka shafi gyaran Kasa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Gwamnati ta samu kuɗi sosai ta hanyan haraji.
- Wajibi ne ko wani ɗan kasa ya biya haraji.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,185
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,276