Jump to content

Bazawara

Daga Wiktionary

Bazawara About this soundFuruci  macen da aurenta ya mutu.

Suna jam'i.Zawarawa[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Zawarawa sun yi yawa a Kaduna.
  • Ladi bazawara zata sake yin aure.
  • Ina son na auri bazawara.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,49