Belibeli

Daga Wiktionary
Hoton Belibeli ƙarara

Belibeli About this soundBelibeli  Ya kasance wani irin nau,in nama dake tsirowa a saman maƙwogwaro. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Jarirai ana haifan su da belibeli.
  • Likita yabada maganin belibeli.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,202