Belli

Daga Wiktionary

Belli shine kuɗin da ake biya a sako mutum daga wurin yan sanda..[1]

Misalai[gyarawa]

  • An bellin barayin mashin guda biyu daga hannun yan sanda

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12