Jump to content

Belu

Daga Wiktionary

Belu na nufin hakinwuya Wanda ake haifar mutun dashi, wanzamai ne suke cireshi saboda barinshi yakan cutar da mutun.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Wanzami yacirema daddy belu.
  • Hakinyuwa ne yake damunta Bata iya cin abinci.

Fassara

[gyarawa]

Belu(ovula).

Manazarta

[gyarawa]