Bi

Daga Wiktionary

Bi yana nufin tafiya zuwa inda ɗan'uwanka yashiga koma inane.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ta bishi harcikin ɗakin sa.
  • Tace duk inda yashiga saita bi shi.

English[gyarawa]

Follow

Manazarta[gyarawa]