Jump to content

Bi-bango

Daga Wiktionary

Bi-bango About this soundBi-bango  wani karamun kwaro ne da ko yaushe Yana jikin bango[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara nata kashe bi-bango

Manazarta

[gyarawa]