Biko

Daga Wiktionary

Biko na nufin mace tayi yaji ko su sami matsala da mijinta, wani yaje ya dawo da ita daga gidan su.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado yayo bikon matarsa jiya

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]