Bincike

Daga Wiktionary

Bincike Na nufin yin nazari ne akan wani abu domin gano gaskiyar sa. [1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Dalibai Suna bincike a dakin Karatu.
  • Dan Sanda yana Binciken Mai Laifi.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:History

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,93
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,141
  3. https://kamus.com.ng/hausa/bincike.html