Jump to content

Bincina

Daga Wiktionary

Bincina About this soundBincina  na nufin gutsura ko ballan wani abu [1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya boye Apple dinshi amma an samu wani yazo ya bincineshi

Manazarta

[gyarawa]