Jump to content

Bindiga

Daga Wiktionary
Bindiga kalakala

Bindiga About this soundBindiga  wata abace wanda wasu daga cikin yardaddun mutane suke amfani dashi wajen kare alumma dakuma dukiyoyinsu mafi akasarin masu amfani da ita sojoji ne.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara na wasa da bindigan roba
  • Soja ya rike bindiga
  • Doka ta hana mallakar bindiga sai da lasisi

ENGLISH

[gyarawa]

Gun

Manazarta

[gyarawa]