Jump to content

Birgima

Daga Wiktionary

Birgima shine juyin da mutum yake yi a lokacin dayake bacci.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya faɗo daga kan gado a garin birgiman shi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.206. ISBN 9789781601157.