Jump to content

Birkila

Daga Wiktionary

Birkila About this soundBirkila  Mutun wanda ya ƙware wajen jera da seta bulo a wajen  gina gine.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Birkila ya seta katanga.
  • Audu ya ƙware a fannin birkila.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,105