Biyo
Appearance
Biyo Biyo (help·info) na nufin abunda ke bayan wani abu.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Audu ya daki Dan sanda batare da yayi tunanin abunda zai biyo baya ba
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,48
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,39