Jump to content

Biyu

Daga Wiktionary
Namba biyu

Biyu ɗayane cikin lambobin ƙirgan hausawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ansamo biri biyu kenan.
  • Munyi sallar idi so biyu kenan a garin Zariya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Two (2)
  • Larabci: اسن

Manazarta

[gyarawa]